• Labaran yau

  Kalla ka gani yadda aka kashe wani hakimi da matansa guda 2 (Hoto)

  Allah sarki, wannan lamari da ban tausayi ,wasu da ake zargin cewa makiyaya ne sun kai samame a kauyen Ananum a karamar hukumar Donga na jihar Taraba inda suka kashe shugan kauyen Ananum tare da matansa guda 2.   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalla ka gani yadda aka kashe wani hakimi da matansa guda 2 (Hoto) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama