• Labaran yau

  Jami'an yansanda SARS sun kashe dansanda da ya zama dan fashi

  Dubun wani tsohon 'dansanda da ya rikide ya zama kusurgumin 'dan fashi da makami mai suna Collins Ezenwa alias Emoney ya cika bayan jami'an 'yansanda na SARS sun bindige shi da 'yan kungiyarsa masu fashi da makami a yayin da suke fashi ranar Asabar a jihar Imo.

  Emoney ya bar aikin 'dansanda a farkon watannin bara bayan ya ce zai je kasar Malasia domin neman arziki kuma ya dawo kusan karshen shekarar da dukiya mai yawa inda ya ce ya zama mai kudin gaske, sakamakon haka ya yi aure a wani biki na kasaita a ranar 11 ga watan Nuwamba  2017.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami'an yansanda SARS sun kashe dansanda da ya zama dan fashi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });