• Labaran yau

  Hmn..kalli irin cutar da tsohuwar nan ke fama da shi (Hotuna)

  Jakar tamu ta magori ta leko mana kasar Thailand inda ta samo mana labarin wata mata mai suna Wiang Boonmee 'yar shekara 63 wacce ke fama da wata cuta da ta sa naman fuskanta yake zaizayewa.

  Bayanai sun nuna cewa Likitoci sun yi kokarin su taimaka mata da tiyata domin ta sami lafiya amma Wiang Boonmee bata aminta ba bisa tsoron cewa bata son ta mutu a gadon tiyatar.

  Tsohuwar dai ta ce ta dade da wannan matsalar kuma ita fa daidai take ji domin bata da wata matsala dangane da lalurar da ke tare da ita domin ita ta saba da shi. Ta yi wa Allah godiya cewa tana raye kuma tana da sana'ar yi.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hmn..kalli irin cutar da tsohuwar nan ke fama da shi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });