• Labaran yau

  Dauda, hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a Depot (Hotuna)

  Dauda Musa Umar wanda aka fi sani da suna 'Major Dagger" ko kuma 1313 a makarantar koyar da soji watau Depot da ke garin Zaria a cikin jihar Kaduna gwarzon soja ne kuma haziki wanda ya koyar da yawancin soji da suka nuna bajinta a wajen tafiyar da aikinsu a Najeriya.

  Hafsan da baya daukan rashin kunya ko lalaci, Dauda ya sha yabo a shafukan yanar gizo daga sojin da suka sami horo ta karkashinsa a lokacin da suke makarantar ta koyon aikin soji.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Dauda, hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a Depot (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama