• Labaran yau

  An rushe gidan kusurgumin dan fashi bayan an kashe shi (Hotuna)

  Gwamnatin jihar Rivers ta rushe gidan kusurgumin 'dan fashin nan kuma mai sace mutane domin ya karbi kudin fansa Ejima Igwe Dibia wanda ake ma inkiya da Don Wanny a garin Aligwu .Wannan ya biyo bayan kashe shi da jami'an Soji da DSS suka yi a wani samame da suka kai a mabuyarsa a garin Enugu .

  An gano mugan makamai ,kwarangwam kan bil'adama da dama, layu, tabar wiwi mai yawa, miyagun kwayoyi, rediyon ova-ova, rigan kare harsashe da sauransu a gidan sa na miliyoyin Naira wanda Gwamnatin jihar Rivers ta mayar kango bayan ta rusa shi.


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An rushe gidan kusurgumin dan fashi bayan an kashe shi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });