• Labaran yau

  An kori Nurse 2 sakamakon cin zarafi ta hanyar shake wani jariri a Asibiti

  A kasar Saudi Arabia, an kori wasu Nurse guda biyu bayan wani hoton bidiyo ya bayyana a shafukan yanar gizo da ya nuna yadda masu aikin jinya na Nurse din su biyu suka ci zarafin wani jariri da ke fama da rashin lafiya ta hanyar shake masa wuya kuma suka cakume kansa.

  Rahotanni sun ce an kwantar da jaririn ne har tsawon kwana 10 sakamakon kamuwa da cutar mafitsara a Asibitin kula da jarirai na Taif a kasar ta Saudi Arabia.

  Bayan kora daga aiki da mahukunta suka yi wa wadannan Nurse, an kuma soke Lasisin su na aikin Nurse a kasar ta Saudi Arebia.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kori Nurse 2 sakamakon cin zarafi ta hanyar shake wani jariri a Asibiti Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });