• Labaran yau

  An cafke wadanda ke lalata da wani yaro har wata shida,sukan bashi N1000 (Hoto)

  A ranar Asabar a kauyen Umuzefeka da ke jihar Imo, 'yansanda sun cafke wasu mutum biyu bisa zargin yin lalata da wani karamin yaro . Yaron ya shaida wa 'yansanda cewa mutanen sukan ba shi N1000 ne a duk lokacin da suka yi lalata da shi.

  Yaron ya kara da cewa sun shafe fiye da wata shida suna aikata lalata da shi.

  Wadanda aka kama su ne wadanda suka bayyana da mai jan riga da kuma mai farar riga da ke tsaye a gaban jama'a kamar yadda ka ke gani a hoton wannan labari


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An cafke wadanda ke lalata da wani yaro har wata shida,sukan bashi N1000 (Hoto) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama