• Labaran yau

  Yusuf 'dan shugaba Buhari ya sami hatsari a kan babur Power Bike

  Yusuf 'dan shugaba Muhammadu Buhari ya sami rauni sakamakon hatsari da ya samu akan babur kirar Power Bike yayin da yake tsere da abokinsa sakamakon haka babur ya kwace masa ya fadi kuma ya suma nan take na takaitaccen lokaci .

  Daily Nigerian ta ruwaito cewa wani na hannun daman Yusuf ne ya shaida mata aukuwar lamarin, ta kuma kara da cewa bayan faruwar lamarin an shaida wa Uwargidar shugaba Buhari, Aisha wanda nan take ta yi umarni da a kai shi Asibitin Cedarcrest.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yusuf 'dan shugaba Buhari ya sami hatsari a kan babur Power Bike Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });