• Labaran yau

  Ya je sata don ya burge budurwarsa ya makale asiri ya tonu (Hotuna)

  Asirin wani saurayi ya tonu bayan ya shiga wani shago mallakin wata Mata a Opolo na Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa domin ya yi sata kuma sai ya makale aka kama shi. Bayanai sun nuna cewa saurayin ya je ya yi satan ne domin ya burge budurwarsa kafin asiri ya tunu.

  Shi dai wannan saurayin ya sha 'dan karen duka a hannun matasa da suka harzuka kuma suka koya masa hankali ta hanyar bashi na jaki kafin su mika shi ga jami'an tsaro.  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya je sata don ya burge budurwarsa ya makale asiri ya tonu (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });