• Labaran yau

  Karfin hali, mata ta yi yunkurin sayar da jariran da ta haifa akan N350.000

  Dubun wata mata ya cika yayin da ta yi yunkurin sayar da jariranta tagwaye mata su biyu 'yan kasa da watanni biyu akan N350.000. Matar mai suna Salama Lawal daga garin Marabar Kankara an gabatar da ita ne ga manema labarai wanda Kwamishinan yansanda Besen Gwana ya yi a hedikwatar 'yansanda a garin Katsina ranar Laraba.

  Kwamishinan 'yansandan ya ce Salima ta tuntubi wani mutum da zancen sayar da jariran a karamar hukumar Faskari. Ya kara da cewa bayan haka sai mutumin ya je domin ya samo kudin da zai saye jariran kafin asiri ya tonu, daga karshe ya ce rundunarsa za ta gurfanar da Salima a gaban Kotu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karfin hali, mata ta yi yunkurin sayar da jariran da ta haifa akan N350.000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });