• Labaran yau

  Wani soji da ke dajin Sambisa ya bukaci addu'a daga 'yan Najriya (Hotuna)

  Wani jami'in sojin Najeriya mai suna David Okechukwu Smart wanda ke cikin zaratan soji da ke yaki da kungiyar boko haram a dajin Sambisa ya bukaci 'yan Najeriya su taimaka masu da addu'a sakamakon fada da suke yi da 'yan boko haram a dajin.

  Ya kara da cewa addu'ar da 'yan Najeriya ke yi a kan su ne ya sa suke raye har yanzu duk da yake sun yi assarar rayukan da dama daga cikin jami'ansu a wannan yakin.  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani soji da ke dajin Sambisa ya bukaci addu'a daga 'yan Najriya (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });