• Labaran yau

  Toh fa ! karanta yadda 'Dan shekara 90 ya auri 'yar shekara 83

  A kasar Uganda wani tsoho 'dan shekara 90 mai suna  Rwakaikara ya auri wata mata 'yar shekara 83 a wani biki da aka gudanar a Mujami'ar St. James Cathedral na Kigorobya a gundumar Hoima wanda tsohon Limamin Chochi Nathan Kyamanywa na Chochin Bunyoro Kitara ya daura auren.

  Ya ce tsofaffin sun bukaci matasa su kasance masu tsoron Allah musamman a zamantakewar aure ko tsakanin na miji da mace.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Toh fa ! karanta yadda 'Dan shekara 90 ya auri 'yar shekara 83 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama