• Labaran yau

  Malama ta yi amfani da bakin ta wajen saka wa dalibi kwararon toba

  Wani hoton bidiyo mai ban mamaki da ke zagayawa a yanar gizo ya jawo ce-ce-ku-ce yayin da aka ga wata malamar jami'a tana koya wa daliban ta yadda ake saka kwararon roba,kuma ta bukaci wani dalibi ya fito da al'aurarsa ta saka masa kwararon robar a wani jami'a a yankin Bahia na arewa maso gabas na kudancin kasar Brazil. .

  Abin da ya ba kowa mamaki shi ne yadda malamar ta gurfana bisa guiwowinta kuma ta yi amfani da bakin ta wajen saka wa dalibin wannan kwararon robar, lamari da ya sa sauran 'dalibai da ke wajen 'daukan darasin suka washe da dariya yayin da wasu ke nada kasancewar darasin a wayar salularsu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Malama ta yi amfani da bakin ta wajen saka wa dalibi kwararon toba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });