• Labaran yau

  Makwabata sun kama wani mutum yana zina da mahaukaciya (Hotuna)

  A unguwar Bankenth Growth na Hararen kasar Zimbabwe, an kama wani mutum mai suna Baba Nyashi turmi tabarya yana zina da wata mahaukaciya a bayan wani shago.

  Majiyar mu ta labarta mana cewa Baba Nyashi ya bar matarsa a gida ranar Kirsimeti yayin da sauran Kiristoci ke shagulgular ranar ta Kirsimeti amma gogan naka shi kam da mahaulaciya yayi bikin nashi.

  Makwabta sun wulakanta Baba Nyashi kuma suka dinga zuba masa ruwan kwata da cabo, daga bisani suka dinga daukan shi hotuna da mahaukaciyar da wayar salulaarsu.

  Matar Baba Nyashi dai ta kwashe nata-ya-nata ta bar gidansa bayan aukuwar lamarin.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Makwabata sun kama wani mutum yana zina da mahaukaciya (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });