• Labaran yau

  Ikon Allah, kalli wannan budurwa 'yar shekara 24 da bata da cinyoyi (Hotuna)

  Wannan budurwa mai suna Sinikiwe Kademunga 'yar shekara 24 an haife ta ne da nakasa sakamakon rashin hannu da cinyoyi amma rayuwar ta ya zama abin koyi tare da nuni ga sauran nakasassu har ma da wadanda ke lafiya kalau amma basa tabuka wa rayuwarsu wani abin a zo a gani.

  Sinikiwe Kademunga haifaffar kasar Zimbabwe tana kammala karatunta na Degree a jami'ar Cape Town na kasar Afrika ta Kudu.

  Ita ce ta ciyo lambar yabo na wata kungiyar mata akan bajinta da jajircewa na Zimbabwe International Women’s Awards (ZIWA) 2016.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ikon Allah, kalli wannan budurwa 'yar shekara 24 da bata da cinyoyi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });