• Labaran yau

  Ho'din jam ! wani abu sai soja, kalli yadda soja yayi kalaci da maciji (Hotuna)

  Taba kidi taba karatu, wadannan wadansu sojoji ne da suka kama wani maciji a yayin da suke aikin sintiri .Shi dai wannana maciji ya zama nama a hannun wadannan sojojin 'yan asalin kudancin Najeriya.

  Kamar yadda kake gani shi dai wannan maciji yasha gashi akan wata inda daga bisani sojojin suka yi kalaci da namansa.

  Wani abu sai soja, mai jizo da sara yau shi ne aka sare kuma aka cinye !


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ho'din jam ! wani abu sai soja, kalli yadda soja yayi kalaci da maciji (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });