• Labaran yau

  Budurwa mai tsananin duhun fatar jiki da ta fuskanci cin zarafi (Hotuna)

  Halitta ko wane iri ne a Duniyar nan da sararin samaniya Allah ne ke halitta su kuma shi ne ke kawo karshen su.Wannan labarin wata yarinya ce 'daliba 'yar kasar Sudan ta kudu mai suna Nyamal.Dalibar ta ce ita bata san iya adadin zagi ko aibanta ta da ake yi ba sakamakon launin jikin ta.

  Nyamal mai tsananin duhun fata ta ce "an sha kira na da sunaye na cin zarafi kawai domin tsananin bakin fatar jiki na".

  Rinjayen 'yan kasar kudancin Sudan bakake ne masu tsananin duhun launin fata a mataki na 3 a tsarin duhun launin fata a jinsin bakaken fata bancin al'umman Hottentot ko Khoikhoi na yamma maso kudancin nahiyar Afrika.
   **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Budurwa mai tsananin duhun fatar jiki da ta fuskanci cin zarafi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });