• Labaran yau

  Barawo ya sha duka a hannun sojin ruwa sakamakon kwace wa budurwa wayar salula

  Wani matashi ya fada hannun 'yansanda a Sapele bayan ya daba ma wata budurwa wuka sau da dama kuma ya yi kokarin kwace mata wayar salula da ke hannun ta.Kururuwa da budurwar ta yi a gefen wani dakin taro ya jawo hankalin wasu sojin ruwa da ke sintiri a wajen.

  Jin kururuwar budurwar ke da wuya sai barawon ya ranta na kare .Sakamakon haka ya sa sojin ruwan suka bi shi da gudu har suka cafke shi, matashin ya sha dukan tsiya daga bisani aka mika shi ga jami'an 'yansanda.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Barawo ya sha duka a hannun sojin ruwa sakamakon kwace wa budurwa wayar salula Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });