• Labaran yau

  Akalla motoci 20 ne suka kone sakamakon gobarar tileran man fetur (Hotuna)

  Kimanin motoci 20 ne suka kone kurmus bayan wata motar tilera makare da man fetur ta fadi kuma ta kama da wuta lamari da ya sa wutar ta shafi motoci 20 da ke wajen akan gadar Festac a karamar hukumar Awuwo Odofin na jihar Lagos.

  Wutar ta ci gaba da ci har tsawon awa daya. Jim kadan bayan kimanin minti 30 'yan kwana-kwana ma'aikatan kashe gobara sun isa wajen amma bayanai sun nuna cewa basu da isashshen ruwa da za su kashe gobarar.

  Wani ganau ba jiyau ba ya shaida wa manema labarai cewa wata motar tilera da take tahowa daga Festac kuma take hawan gadar kwatsam sai ta gagara hawa kuma ta yo baya daga bisani ta 
  fadi kuma ta kama da wuta.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Akalla motoci 20 ne suka kone sakamakon gobarar tileran man fetur (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });