• Labaran yau

  Yombe ya taya Masinjansa murnar samun karuwa na diya mace

  Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai ya kai ziyarar taya Masinjansa murnar samun karuwa na diya mace da aka haifa masa a garin Gwadangaji .

  Alh. Muhammed Bello Riskuwa da ake ma inkiya da 'dan Izala ya shafe shekara 42 da yin Aure amma Allah bai ba shi haihuwa ba sai a wannan lokaci.

  Yombe ya roki Allah ya raya jaririyar tare da sa albarka a rayuwarta.
   

  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yombe ya taya Masinjansa murnar samun karuwa na diya mace Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama