• Labaran yau

  'Yasanda sun bindige masu garkuwa da mutane su 6 har lahira (Hotuna)

  Jami'an 'yansanda sun bindige wadansu mutane har lahira bayan sun sace wata mata mai Super Market Mrs .Asimco suka tafi da ita cikin wani kungurmin daji kuma suka bukaci kudin fansa daga iyalinta a karamar hukumar Ikom na jihar Cross Rivers.

  Rahotanni sun nuna cewa 'yansanda sun kai samame cikin gandun wajen da barayin suke rike da Mrs. Asimco, ganin 'yansandan ke da wuya sai barayin suka buda wa 'yansandan wuta da bindigogi sakamakon haka 'yansanda suka mayar da martani da ya kai ga halaka barayin guda hudu nan take yayin da sauran suka mutu daga bisani.


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: 'Yasanda sun bindige masu garkuwa da mutane su 6 har lahira (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama