• Labaran yau

  'Yan fashi sun kai hari banki sun sace kudi ba'a san yawan su ba (Hotuna)

  Rahotanni daga birnin Owerri na jihar Imo sun nuna cewa wasu bata gari sun kai hari inda suka yi fashi a Bankin Diamond da ke Owerri da safiyar Litinin kuma suka yi nassarar sace kudi da ba'a san yawansu ba kawo yanzu.

  'Yan fashin sun raunata wasu mutane da ba'a sami yawan adadinsu ba bayan sun yi amfani da miyagun makamai kafin su sami kutsawa cikin bankin.

  Bayanai sun nuna cewa lamarin ya jawo cikas a harkar hada hada a kasuwar Ama Awusu da ke kusa da bankin inda mutane suka watse domin fargaban abin da ya faru.

  Jim kadan bayan 'yan mintoci da faruwar lamarin 'yan sanda sun iso wajen kuma nan take suka fara bincike.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan fashi sun kai hari banki sun sace kudi ba'a san yawan su ba (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });