• Labaran yau

  Yadda Pasto ya sa mambobin Chochi cin kyankyaso (Hotuna)


  Abun mamaki baya karewa a Duniyar nan ta Allah,a yau jakar Magori ta dira a birnin Pretoria na Afirka ta kudu inda ta samo mana labarin wani Pasto na End Times Disciples Ministries mai suna Penuel Mnguni wanda ya sa wasu manbobin Chochin sa cin Kyankyaso.

  Abin kamar a Fim,kuma hakika samari wadanda 'yanuwan juna ne suka ci wanan kyankyaso.Sun kuma gaya wa jama'a cewa 'dandanon kyankyason yayi kama da Cheese.

  Idan baku manta ba shi wannan Pasto ya sa manbobin Chochinsa cin naman Maciji 'yan makonni da suka gabata.      Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yadda Pasto ya sa mambobin Chochi cin kyankyaso (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama