• Labaran yau

  Yadda matashi ya kashe uwa da 'dan ta domin ta ki ta yi zina da shi (Hotuna)

   'Yan sanda a kasar Thailand sun kama wani mutum bayan ya kashe wata mata da 'dan ta kafin ya jefar da gawakin su a karkashin wata gada a gundumar Narathiwat’s Rangae.

  Rahotanni sun nuna cewa wata mata mai suna Bismee Salong 'yar shekara 27 da diyar ta Moo sun nemi mafaka a gidan wani matashi mai suna  Hasan Jehha domin su kwana yayin da suke kokarin tsere wa tashin hankali da ke gudana a kauyensu da suka baro.

  Marmakin Hasan ya taimaka wa matar sai ya nemi ya yi lalata da ita a tsakiyar dare kuma matar ta ki ta yarda, sakamakon haka Hasan ya kashe ta da 'dan ta.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yadda matashi ya kashe uwa da 'dan ta domin ta ki ta yi zina da shi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama