• Labaran yau

  Yadda aka raba jarirai da aka haifa manne da juna (Hotuna)

  Likitoci a garin Jodphur na kasar India sun yi nassarar raba wasu jarirai guda biyu da aka haifa cikin su manne da juna.Saidai daya ne daga cikin jariran ke da zuciya, da koda wacce take ba daya jaririn jini .

  Dr Anurag Singh, wani Farfesa ne akan  paediatrics ya jagoranci wasu Likitoci da suka gudanar da aikin raba jariran bayan sun shaida wa mahaifiyar jariran mai suna Hemlata Singh cewa ala tilas daya jaririn zai mutu domin a ceci rayuwar dayan wacce ta aminta.

  Daga karshe dai Likitocin sun yi nassarar raba jariran inda daya jaririn mai suna Sonni ya rayu yayin da daya jariri da ke makale tare da shi ya mutu.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka raba jarirai da aka haifa manne da juna (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });