• Labaran yau

  Uban yara 6 ya fada hannu bayan an kama shi yana lalata da karya

  Wata Alkalin Kotun Majestare a Johannesburg na kasar Afrika ta kudu Syta Prinsloo ta daure wani mutum mai suna Fanroi Mochachi dan shekara 45 tsawon shekar 5 a gidan yari amma ba zai yi zaman gidan yarin ba bayan ya amsa laifin yin lalata da wata Karya mai suna Blackie mallakan wani yaro mai shekara 10 a makwabta.

  Fanroi Mochachi ya shaida wa Kotu cewa yana kan hanyarsa ce ta zuwa ban daki watarana sai ya ga karnukan suna barbara shi kuma sha'awa ya kama shi sai ya kore Karen daga bisani ya lallashi Karyar kuma yayi lalata da ita. Shi dai wannan mutum yana da mata har da yara shida.

  Alkalin Majestare  Syta Prinsloo ta yi Allah wadai da halin Fanrio inda ta yi mamaki yadda zai fuskanci matarsa da sunan jima'i kuma uwa ga yara shida bayan yayi lalata da Karya.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Uban yara 6 ya fada hannu bayan an kama shi yana lalata da karya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });