• Labaran yau

  Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus daga shugabancin Zimbabwe

  Wani rahotu da ya fito daga kasar Zimbabwe ya nuna cewa daga karshe dai a yau Talata shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya sauka daga karagar mulkin kasar lamari da ya kawo karshen mulkinsa na shekara 37 a kasar.

  Sanarwar haka ya fito ne daga hannun kakakin Majalisar kasar.

  Ku kasance tare da mu domin karin bayani.....

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus daga shugabancin Zimbabwe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama