• Labaran yau

  Shugaba Buhari sanye da tufafin Igbo a jihar Ebonyi (Hotuna)

  Kalli shugaba Buhari sanye da tufafin Igbo watau Isiagu wanda ya sanya yayin da ya bayyana a filin wasa na  PA Ngele Oruta a jihar Ebonyi ranar Talata 14 ga watan Nuwamba.

  Kalli hotuna a kasa:

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Shugaba Buhari sanye da tufafin Igbo a jihar Ebonyi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama