• Labaran yau

  NSCDC ta gurfanar da matashi gaban Kotu bisa zargin yi wa 'yar shekara 5 fyade (Bidiyo)

  Rundunar tsaro ta NSCDC  a jihar Kebbi ta gurfanar da wani matashi mai suna Umar Lawali Argungu dan shekara 32 a gaban babban Kotun Majestare da ke garin Birnin kebbi bisa zargin yi wa wata yarinya 'yar shekara 5 fyade a garin Argungu.
  NSCDC ta kama wadanda suka yi wa 'yar shekara 5 fyade suka yi luwadi da yayanta a Argungu
  Wanda ake zargin bai amsa laifinsa ba a gaban Kotu kuma bisa wannan dalili Kotu ta adana wanda Ake tuhuman a gidan Yari har sai ranar 8 ga watan Disamba 2017 domin ci gaba da shari'ar.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Bidiyo: Mallakin www.libertytvradio.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: NSCDC ta gurfanar da matashi gaban Kotu bisa zargin yi wa 'yar shekara 5 fyade (Bidiyo) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama