• Labaran yau

  Nan gaba Mawakan jihar Kebbi za su fara nishadantar da jama'a - Jamila ruwa baba

  Fitacciyar Mawakiyar nan 'yar asalin kasar Zuru a jihar Kebbi Hajiya Jamila Ruwa baba ta ce kungiyar Mawaka na jihar Kebbi na tafiyar da ayyukan ta kan tsari kuma nan gaba za ta fara nishadantar da jama'a.

  Kungiyar tana shirye shirye da tsare tsare domin ganin cewa nan ba da dadewa ba kungiyar za ta fara nishadantar da jama'a da yamma ko a karshen mako.  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Nan gaba Mawakan jihar Kebbi za su fara nishadantar da jama'a - Jamila ruwa baba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });