• Labaran yau

  Mataimakin Gwamnan Kebbi kenan yana tsara sake fasalin kera wata mota (Hotuna)

  Mataimakin Gwamnan jihar kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai, yayin da yake duba aikin wata mota da ya ke kerawa da kuma canja mata launi daidai da zamani .

  Alh. Samaila Yombe Dabai,ya nuna cewa ire- iren  wannan aikin,  Gwamnan jihar kebbi sanata Abubakar Atiku Bagudu ke  kokarin ganin cewa matasa musu irin wannan fasaha suna da nasu tana di domin su zamo masu dogaro da kansu a kowane lokaci. 

  Mataimakin Gwamnan ya nuna jin dadin sa ga Gwamnatin jihar karkashin shugabancin Sanata Atiku Abubakar Bagudu akan namijin kokarin ta ga sha'anin matasan jihar nan, na fitowa da hanyoyin samar wa matasa harkan yi, ya ce matasa sune kashin goyon bayan ci gaban Al'umma da ma kasa baki daya, tare da la akari da irin gudun mawar da suke bayarwa domin dorewa da kuma ciyar da kasar nan gaba.

  Alh. Samaila yombe Dabai, ya kara da cewa, matasa na da irin tasu gudunmawar da ya kamata su bayar ta fanni daban-daban . Ya ce koda yake shirye- shirye sun kan kama  domin horas da matasan masu fasa akan kere- kere na Fasaha  (Technology). 

  Don haka ya yi kira ga matasa da su zamo masu kwazo domin su zamo musu amfani da taimakon Alumma a ko wane fanni na rayuwa

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mataimakin Gwamnan Kebbi kenan yana tsara sake fasalin kera wata mota (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });