• Labaran yau

  Masinjan mataimakin Gwamnan Kebbi ya sami jaririya bayan shekara 42 babu haihuwa (Hotuna)

  Matar Masinja na ofishin Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Mal Bello wanda ake wa lakabi da 'dan Izala ta haifi Jaririya jiya Alhamis bayan shekara 42 babu haihuwa.

  Mal. Bello 'dan shekara 59 yana da mata hudu amma ta hudun watau Amaryarsa wadda ita ce karama a cikin matan ce ta haifi jaririyar.

  Dan izala wanda cike yake da farin ciki da godiya ga Allah ya ce shi dai bai taba samun wata damuwa ba da iyalinsa sakamakon rashin samun haihuwa domin dukanninsu sun yi tawakkali ga Allah cewa shi ne ke kaddara komi.

  Ya yi wa Allah godiya tare da yi wa jaririyar addu'a cewa Allah ya albarkace ta ya kuma albarkaci mahaifiyarta.Ya kuma gode wa jama'a da suka taya shi murnar samun karuwa tare da yi wa kowa fatan alhairi.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Masinjan mataimakin Gwamnan Kebbi ya sami jaririya bayan shekara 42 babu haihuwa (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });