• Labaran yau

  Maciji ya cije al'aurar wani mutum yayin da yake bahaya (Hotuna)

  Maciji ya cije wani mutum mai suna Atthaporn Boonmakchuay 'dan shekara 38 a al'aura yayin da yake bahaya a gidansa .Wannan lamari ya faru ne a garin Chachoengsao gabas daga Bangkok babban birnin kasar Thailand.

  Dan shekara 38 ya ce ya ji wani abu ya cije shi a al'aura yayin da yake tsugune a dakin bahaya a gidansa,da ya duba sai ya ga ashe wata Mesa ce ta kama kuma ta cije shi a al'aura.Sakamakon haka ya sa ya yi ihu Matarsa ta zo kafin ya kubutar da al'aurarsa daga bakin Macijin.

  Yayin da aka kawo masa gudunmawa ya galabaita sakamakon zubar jini mai yawa .Ma'aikata sun cire mazaunin dakin bahaya inda suka ga macijin mai tsawon kafa 11 (11ft) makale a kusurwar bututun mazaunin dakin bahayar.

  Daga bisani an garzaya da  Atthaporn zuwa wani Asibiti inda yake karbar jinya.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Maciji ya cije al'aurar wani mutum yayin da yake bahaya (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });