• Labaran yau

  Kalli Masallacin da tashin bom ya kashe mutum 50 a Mubi (Hotuna)

  Wannan hotunan Masallacin da yaro 'dan kunar bakin wake ya tayar da bom da ya kashe mutum 50 kenan a unguwar Kunu Arha da ke Mubi na jihar Adamawa da misalin karfe 5:20 lokacin Sallar Asuba ranar Talata.


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli Masallacin da tashin bom ya kashe mutum 50 a Mubi (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama