• Labaran yau

  Kalli maciji da wannan matashi ya kashe (Hotuna)

  Wani matashi tare da taimakon wasu samari sun kashe wani katon mesa a garin Benin na jihar Edo yau bayan sun ga macijin a yankin su .Matasan sun kashe macjin ta hanyar jifa da duwatsu har ya mutu.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli maciji da wannan matashi ya kashe (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama