• Labaran yau

  Kalli lankwasar cikin kunnen kare da yayi kama da fuskar Donald Trump (Hotuna)

  Wani lamari ya bayyana na nishadi yayin da hoto ya bayyana a shafukan yanar gizo wadda ke nuna cikin kunnen wani kare da ake kira Chief wani lankwasan kunnen karen da yayi kama da fuskar shugaban Amurka Donald Trump.

  Dailymail ta ruwaito cewa ba wannan ne karo na farko da aka sami ababe da suka yi kama da fuskar shugaban Amurka na 45 Donald Trump ba, ta kara da cewa ko a mako da ya gabata an sami hoton wani  pumpkin da yayi kama da fuskar Trump.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli lankwasar cikin kunnen kare da yayi kama da fuskar Donald Trump (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama