• Labaran yau

  Kalli jariri da uwa ta zubar da cikinsa ta jefa a gwata

  An tsinci wani jariri da aka jefar a cikin wani gwata a unguwar Television a jiahar Kaduna.Shi dai wannan jariri da ake kyautata zaton mahaifiyar sa ta zubar da jikin ne an same shi ne a mace  cikin gwatan .

  Wasu kananan yara da ke wasa ne suka gano jaririn da suka ce bebin roba ne , amma da wani babban yaro ya dauko jaririn sai aka shaida cewa jariri ne 'dan adam.

  Wani Likita mazauni unguwar ya ce yaron 'dan kimanin wata 7 da Mako 2 ne kafin mahaifiyarsa ta zubar da cikin kuma har yanzu ba'a gane ko wace ba.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli jariri da uwa ta zubar da cikinsa ta jefa a gwata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama