• Labaran yau

  'Dan shekara 58 da ke jima'i da budurwar roba (Hotuna)


  Wani mutum 'dan shekara 58 mai suna James daga garin Atlanta na jihar Geogia ya bayyana irin gamsuwa da nishadi da yake samu idan yana jima'i da sabuwar budurwar shi wacce mutum-mutumi ce ta roba da ya yi wa lakabi da suna April.

  Duk da yake James yana da mata mai suna Tine 'yar shekara 36, amma wani abun mamaki shi ne yadda matarsa Tine ta amince wa James ya dinga yin jima'i da budurwarsa April wanda yakan sadu da ita akalla sau hudu a mako.

  Wani gidan talabijin na kasar Amurka Channel 4 ne ya gudanar da labari game da harkar 'yan matan roba.

  Ita April wadda aka yi ta da roba sunfurin SILICON tana iya magana da taushin murya na cikakken mace, za ta iya yin murmushi har ma da sambatu irin wanda mace ke yi a lokacin jima'i kamar yadda James ya baiyana wa gidan talabijin na Channel 4. Kudin wannan mace a kasuwa ya kai  £2,000 amma masana na kyautata zaton cewa darajar budurwar roban zai iya zarcewa zuwa £8,000 a cikin 2018.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Dan shekara 58 da ke jima'i da budurwar roba (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });