• Labaran yau

  Barawo da aka kona kurmus bayan ya yi fashi

  Wani matashi da ba'a gane ko waye ba kafin ibtila'i ya faru da shi a garin Calabar na jihar Cross Rivers ya gamu da ajalinsa ne bayan an cafke shi yayin da ya aikata abin da ake zargin fashi da makami ne kafin wasu matasa su aiwatar masa da hukuncin kisa ta hanyar saka masa taya kuma suka kona shi kurmus yau da safe.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Barawo da aka kona kurmus bayan ya yi fashi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama