• Labaran yau

  An yi wa budurwa bulala 100 sakamakon aikata zina (Hotuna)

  An aiwatar da hukuncin bulala 100 ga wata Budurwa da wani Saurayi bayan wata Kotun Shari'a ta same su da laifin aikata zina a yankin Aceh na kasar Indonesia.

  Mai aiwatar da hukun bulala da ake kira Algojo sanye da bakaken sutura kuma fuskar sa rufe da wani kyalle ne ya aiwatar da hukuncin bulalar bayan wadanda aka yi wa bulalar sun gurfana domin fuskantar hukuncin.

  Bayanai sun nuna cewa an aiwatar da karin hukuncin bulala ga wasu mutane wanda ya shafi bulala takwas zuwa goma sha takwas bisa kama su da laifin aikata wasu laifuka.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An yi wa budurwa bulala 100 sakamakon aikata zina (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });