• Labaran yau

  An tsinci gawar da aka daure hannaye,aka daure kafafu da dutse aka jefa a cikin rafi

  Mazauna garin Orama Etiti na jihar Anambra sun wayi gari cikin mamakin ganin gawar wani mutum da ba'a shaida ko waye ba kawo yanzu a wani rafi bayan an daure hannayensa kuma aka daure kafafunsa da wani dutse kafin aka jefa shi a cikin rafin.

  Wannan ya faru ne gabanin zaben Gwamna da ake gudanarwa ranar Asabar a fadin jihar ta Anambra .

  Babu wani bayani daga mahukunta dangane da lamarin kawo yanzu.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An tsinci gawar da aka daure hannaye,aka daure kafafu da dutse aka jefa a cikin rafi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama