• Labaran yau

  An kama fitattun barayi da ke fashi da babur (Hotuna)

  Rundunar 'yansanda na jihar Imo ta kama wasu 'yan fashi da suka shahara wajen yi wa jama'a fashi ta hanyar yin amfani da babura musamman a yamkin Awo-Omamma da Mgbidi na jihar Imo.

  Kalli hotuna a kasa:
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An kama fitattun barayi da ke fashi da babur (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama