• Labaran yau

  Allah mai iko, kalli halittar wannan yaro (Hotuna)

  Wannan yaron an haife shi kafafun sa suna kallon baya a yanayi na ban tausayi. Bayanai sun nuna cewa wata kungiyar agaji mai suna AfricaMecy ce ta taimaka da kudin da aka yi wa yaron tiyata yadda kafafun sa suka dawo daidai.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Allah mai iko, kalli halittar wannan yaro (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama