• Labaran yau

  'Yarsanda - Ku daina ganin laifin 'yansanda domin muna bakin kokarin mu (Hotuna)

  Miss Vivian macen 'yarsanda ce na sashen kwantar da tarzoma da aka fi sani da MOPOL ta bayyana a wusu hotuna a yanar gizo inda take kira ga 'yan Najeriya akan cewa su daina ganin laifin 'yansanda face idan za su dauki makamai domin su yi sintirin kara rayuka da dukiyoyin su da kaansu.

  Vivian da ta rubuto wannan bayani ta sako hotunan wasu abokan aikinta da suka kammala samun horo a Makarantar koyon aikin 'yansanda inda take masu fatar alhairi.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yarsanda - Ku daina ganin laifin 'yansanda domin muna bakin kokarin mu (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });