• Labaran yau

  Yarinya ta shirya saceta domin ta karbi N200.000 daga mahaifinta

  Jakar magori a yau ta leko mana jihar Ogun na mutum Yarbawa uwayen Amala,inda ta samo mana labarin yadda hukumar 'yansanda na jihar ta kama wata Yarinya mai shekara 20 Tohebat Adebayo bayan ta hada baki da mai gadin gidansu Afolabi Ogunremi dan shekara 30 domin ya sace ta saboda su karbi N200.000 daga hannun mahaifinta.

  Tohebat ta bar gida zuwa kasuwar Lafenwa a garin Abeokuta amma bata dawo gida ba har tsawon wani lokaci lamarin da yasa iyayen ta suka shaida wa ofishin 'yansanda a garin Lafenwa.

  Bisa wannan koke 'yan sanda sun kaddamar da bincike da ya kai su ga gano gidan da Tohebat take boye a rukunin gidajen gwamnati GRA cikin wani gida da ba'a kammala ba.Daga bisani kuma mai gadin gidansu Tohebat watau Afolabi ya fada hannun 'yansanda inda ya shaida masu cewa dama yana soyayya da Tohebat kuma ya taimaka mata ne domin su sami N200.000 da take son ta yi amfani da su wajen chashewa a bikin murnar ranar haihuwarta Birthday.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yarinya ta shirya saceta domin ta karbi N200.000 daga mahaifinta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });