• Labaran yau

  'Yansanda sun kama 'dan kungiyar asiri da ya kashe 'dan acaba (Hotuna)

  Jami'an tsaro a jihar Imo sun kai wani samame a gandun Igwebuike a garin Awara na karamar hukumar Ohaji/Egbema inda suka gano gurin da aka bizine wani 'dan acaba mai suna Eluwa Stanley wanda ake zargin wani matashi 'dan shekara 18 mai suna Bobo ya kashe shi ranar 5 ga watan Oktoba.

  Bobo 'dan wata kingiyar asiri ce da ake kira Iceland Confroternity kuma shi da sauran 'yan kungiyar guda uku ne suka kashe Eluwa kuma suka bizine gawarsa a wani rami mara zurfi.Yanzu haka sauran mutanen guda uku sun ranta na kare.

  'Yansanda sun kama Bobo ne ranar 24 ga waatan Oktoba kuma ya amsa laifin kisan Eluwa.Yanzu haka 'yansanda a jihar ta Imo suna ci gaba da gudanar da bincike akan lamarin.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yansanda sun kama 'dan kungiyar asiri da ya kashe 'dan acaba (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });