• Labaran yau

  Yadda wasu barayi suka azabtu sakamakon sata

  Wani hoto da ke yawatawa a shafukan yanan gizo ya nuna yadda wasu samari suka sha azaba a hannun wasu 'yan banga bayan an kama su yayin da suka yi sata.

  Duk da yake babu cikakken bayani akan wuri ko kuma abin da samarin suka sata, amma wannan hoton ya nuna yadda suka azabtu yayin da 'yan banga ke masu tambayoyi.

  Bayanai sun nuna cewa lamarin ya faru a kudancin kasar nan ne.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda wasu barayi suka azabtu sakamakon sata Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });