• Labaran yau

  Yadda Budurwa sanye da bente ta tsayar da motoci domin ta dauki hotuna (Hotuna)

  Abin kamar a Fim,wata budurwa sanye da 'dan bente da rigar nono shiga da ake kira Bikini a Turance ta haura kan titi a unguwar Adeogun axis na Victoria Island a garin Lagos inda ta tilasta motoci da ababen hawa suka tsaya cak saboda a dauke ta hotuna.

  Abin ya ba kowa mamakin ganin irin yadda wannan yarinya ta aikata irin wannan abin da ba kasafai aka faye samu ba a garin na Lagos.

  Amma babban tambaya a nan ita ce dokar Najeriya ta lamunci irin abin da wannan Budurwar ta yi akan titin garin Lagos ?.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Yadda Budurwa sanye da bente ta tsayar da motoci domin ta dauki hotuna (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama