• Labaran yau

  Yadda aka yi yunkurin bizine wasu samari da ransu

  Wasu matasa tare da jami'an hukumar 'yansanda a jihar Rivers sun ceto wasu samari guda uku yayin da wasu 'yan daba suka yi masu duka daga bisani suka yi masu daurin rago suka nemi su bizine su da ransu ranar Asabar da ya gabata.

  Babu karin bayani akan musabbabin aukuwar lamarin.

  An sanyo hotunan wadannan yara a shafukan yanar gizo domin ko da za'a sami wanda ya san iyayensu.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto: nationalhelm 
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka yi yunkurin bizine wasu samari da ransu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });