• Labaran yau

  Yadda aka bizine macen soji da ta mutu sakamakon hatsarin babur (Hotuna)

  An bizine gawar Macen Soja da ta mutu kwanan baya sakamakon hatsari da ta samu da wata mota yayin da take kan babur da take tukawa akan hanyarta na zuwa kasuwa domin ta sayo kayaki da zata yi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta 11 ga Oktoba.

  Roseline Tamarabrakemi ta mutu ranar 10 ga watan Oktoba akan hanyarta na zuwa kasuwar Ilele a birnin Port Harcourt.

  An bizine gawarta a garinta na haihuwa Sagbama a jihar Bayelsa.Yan uwa da abokan arziki ne suka harci bikin bizine gawar wacce aka gudanar akan tsari na Soji.

  Wakilin Kwamandan Bataliya da ta yi aiki ya mika wa ahalin Sojar Tutar Najeriya,bel,da takalman Soja domin tunawa da jarumar Sojin.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda aka bizine macen soji da ta mutu sakamakon hatsarin babur (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });